Artwork

コンテンツは France Médias Monde and RFI Hausa によって提供されます。エピソード、グラフィック、ポッドキャストの説明を含むすべてのポッドキャスト コンテンツは、France Médias Monde and RFI Hausa またはそのポッドキャスト プラットフォーム パートナーによって直接アップロードされ、提供されます。誰かがあなたの著作物をあなたの許可なく使用していると思われる場合は、ここで概説されているプロセスに従うことができますhttps://ja.player.fm/legal
Player FM -ポッドキャストアプリ
Player FMアプリでオフラインにしPlayer FMう!

Ra'ayoyin Masu Saurare kan zaɓen Faransa

4:24
 
シェア
 
Manage episode 426876674 series 1151731
コンテンツは France Médias Monde and RFI Hausa によって提供されます。エピソード、グラフィック、ポッドキャストの説明を含むすべてのポッドキャスト コンテンツは、France Médias Monde and RFI Hausa またはそのポッドキャスト プラットフォーム パートナーによって直接アップロードされ、提供されます。誰かがあなたの著作物をあなたの許可なく使用していると思われる場合は、ここで概説されているプロセスに従うことができますhttps://ja.player.fm/legal

Cikunan ƴan siyasa sun ɗuri ruwa a Faransa, bayan da masu tsattsauran ra’ayi suka lashe sama da 33% na ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen shiga Majalisar Dokokin Ƙasar, tare da yiyuwar samun gagarumar nasara a zagaye na biyu na zaɓen da za a yi ranar Lahadi mai zuwa.

Ana matuƙar nuna fargaba dangane da abin da zai faru matuƙar masu wannan ra’ayi suka samu rinjaye a majalisar, saboda tsauraran manufofinsu da suka haɗa da ƙyamar baƙi da kuma neman rage duk wani taimako da ake bai wa ƙasashe masu tasowa.

Shin ko yaya kuke kallon wannan lamari da ke faruwa a fagen siyasar ƙasar ta Faransa?

Wannan shi ne abin da shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna a kai.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.

  continue reading

24 つのエピソード

Artwork
iconシェア
 
すべてのエピソード

×
 
Loading …

プレーヤーFMへようこそ!

Player FMは今からすぐに楽しめるために高品質のポッドキャストをウェブでスキャンしています。 これは最高のポッドキャストアプリで、Android、iPhone、そしてWebで動作します。 全ての端末で購読を同期するためにサインアップしてください。

クイックリファレンスガイド