Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta
Manage episode 440526682 series 3311741
Sama da mako guda ke nan bayan komawa makarantu domin fara sabon zangon karatu a kusan dukkanin sassan Najeriya.
Sai dai rahotanni sun yi nuni da cewa, ana samun karancin komawar dalibai makaranta a wasu sassan kasar.
Shirin Daga Laraba na wananan makon zai yi duba ne a kan dalilan faruwar hakan.
185 つのエピソード