Tatta 公開
[search 0]
もっと
Download the App!
show episodes
 
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Wata kungiyar kare hakkin dan adam ta kasa da kasa da ake kira Global Rights ta bayyana cewa yankin arewa maso yammacin Najeriya shi ne mafi fuskantar ayyukan ta’addanci masu alaka da kashe-kashe ko garkuwa da mutane idan an kwatanta da yankin kudancin kasar. Rahoton da ya bayyana halin da ake ciki a yankin na arewa maso yammacin Najeriya da wani l…
  continue reading
 
A farkon wannan makojn ne yakin da ake gwabzawa a Sudan tsakanin sojojin kasar karkashin Janar Abdel Fattah al-Burhan da kuma dakarun RSF da ke karkashin Mohamed Hamdan Dagalo ke cika shekara guda. Rikicin da aka faro a ranar 14 ga watan Afrilun shekarar 2023, ya yi sanadiyar rasa rayuka da dama da kuma raba miliyoyi da muhallansu, wanda a yanzu MD…
  continue reading
 
Yayin da aka cika shekaru 10 da sace dalibai a makarantar sakandiren 'yan mata da ke garin Chibok a jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya, har yanzu akwai matan kusan 100 da ke tsare a hannun mayakan Boko Haram da suka yi garkuwa da su. Gwamnatin kasar dai na ci gaba da ikirarin cewa, tana iya bakin kokarinta wajen ganin an sako sauran 'yan ma…
  continue reading
 
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.RFI Hausa による
  continue reading
 
Kasa da shekara guda bayan rantsar da sabbin gwamnonin Najeriya, 13 daga cikin su, sun ciyo bashin da yawan sa ya kai dala biliyan 2 daga kasashen waje ko kuma cibiyoyin bada lamuni daban-daban. Cin bashi a tsakanin gwamnatocin Najeriya ba sabon abu bane sai dai kuma abinda ‘yan kasar ke fargaba shine idan har an ciyo wannan adadin bashi a kasa da …
  continue reading
 
A ranar Talata ne aka rantsar da sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, wanda ya lashe zaben kasar a makon da ya gabata da kaso sama da 54 cikin 100 na yawan kuri’u sama da miliyan 7 da aka kada. Faye shine shugaba mafi kankantar shekaru a Afrika, kuma ya lashe zaben ne a wani yanayi da kasar ke cikin chukumurdar siyasa. Matashin ya z…
  continue reading
 
Kiristoci a fadin duniya su na gudanar da bukukuwan Easter, ranar mai mahimanci da ke zagayowa duk shekara don tunawa da sadaukarwar da Isa Almasihu ya yi domin duniya, wadda a cikin sakon Paparoma Francis yai kira ga duniya bisa kiyaye afkuwar yaki kowanne iri. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.…
  continue reading
 
Dan takarar adawa Bassirou Diomoye Faye wanda ke tsare a gidan yari har zuwa jajibirin zabe, zai kasance shugaban kasar Senegal kamar yadda alkaluman zaben da aka yi ranar lahadin da ta gabata ke nunawa. Shin wanne irin gagarumin sauyi aka samu a fagen siyasar kasar Senegal inda dan adawa ya kayar da dan takarar jam’iyyar da ta share shekaru 12 kan…
  continue reading
 
Hukumar alhazai a Najeriya, ta sanar da karin kusan Naira milyan biyu a kan kujerar aikin hajjin bana ga maniyatan da suka riga suka zuba kudadensu. Wannan dai mataki ne da ya yi matukar bai wa jama’a mamaki, tare da kara haifar da fargar cewa dubban maniyata ba za su iya sauke faralin na shekarar bana ba. Abin tambayar shine, wane tasiri wannan ma…
  continue reading
 
Rundunar tsaron Najeriya ta sanar da ceto 137 daga cikin dalibai 287 da aka sace a makarantar garin Kuriga da ke jihar Kaduna bayan share tsawon makonni biyu a hannun ‘yan bindiga. Sanarwar da rundunar sojin ta fitar na cewa an ceto mutanen ne a wani wuri da ke cikin jihar Zamfara. Abin tambayar shine, ko meye makomar sauran mutane 151 da aka sace …
  continue reading
 
Majalisar Dinkin Duniya ta ce shekarar da ta gabata ita ce mafi zafi da duniya ta gani, sai dai ta yi gargadin cewa 2024 za ta fi bara muni. A wani rahoton shekara-shekara da Majalisar ta fitar, ta ce dukannin binciken da ta gudanar ya nuna cewa 2023 itace mafi zafi a tarihin duniya. Rahoton binciken ya kuma ce shekaru biyun da suka gabata, sune ma…
  continue reading
 
Yau kusan kwanaki 6 kenan da kasashe da dama na Afirka ke fama da matsalar Internet, a wani abu da masana ke cewa ya samo asali ne daga katsewar layukan sadarwa na karkashin teku. Duk da cewa ba a bayyana wa duniya lokacin da za a dauka kafin shawo kan wannan matsala ba, amma bisa ga dukan alamu tangardar za ta iya daukar dogon lokaci kafin a shawo…
  continue reading
 
A Najeriya an shiga wani yanayi na fargaba da kuma tsoro lura da yadda ‘yan bindiga suka tsananta dabi’ar yin garkuwa da mutane masu tarin yawa a lokaci daya musamman ma a yankin arewacin kasar. A cikin makon da ya gabata kawai, sama da mutane 5,00 ne aka yi garkuwa da su, da suka hada mata ‘yan gudun hijira a jihar Borno, da daliban firamire da sa…
  continue reading
 
A Nageriya daidai lokacin da ake fama da fatara da kuma tsadar rayuwa, jama’a sun bullu da wani sabon salo na yin wasoson abincin da aka jibge a cikin rumbunan da aka bayyana cewa mafi yawan su mallakar gwamnati ne Abin tambayar shine, mecece makomar wannan bakuwar dabi’a da wasu ‘yan Najeriya suka bullo da ita a cikin wannan yanayi na fatara da ku…
  continue reading
 
Kungiyar kwadago a Najeriya ta sanar da janye zanga-zangar da ta shirya gudanarwa ranar Laraba kan matsalar tsadar rayuwa. Wannan na zuwa ne bayan da kungiyar ta shirya gudanar da zanga-zangar na tsawon kwanaki biyu, inda ta fara aiwatar da kudirin nata a ranar Talata. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.…
  continue reading
 
Shugabannin kasashen kungiyar ECOWAS ko CEDEAO a taron da ya gudana a ranar Asabar a Abuja sun yanke shawarar dage wani kaso mai yawa na takunkumin da aka kakabawa Nijar. Kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso, wadanda musamman suka juya wa Faransa baya, kuma suka matsa kusa da Rasha, sun hade a cikin kawancen kasashen Sahel (AES). Shiga alamar sauti…
  continue reading
 
Kasashen Nahiyar Africa na fama da matsalolin tattalin arziki, da kuma tsadar rayuwa da ke walagigi da al'ummar su, dalilin da ya haddasa zanga-zanga a wasu sassan kasar. Yaya yanayin tsadar rayuwa take a yankunan ku? Ta wace hanya kuke ganin za'a iya magance matsalar tsadar abinci a yankunan ku? Danna alamar saurare don jin cikakakken shirin…
  continue reading
 
Gwamnatin Najeriya ta fara kai samame zuwa kasuwar musayar kudaden waje na bayan fage, yayin farashin dalar Amurka ke ci gaba da turmushe darajar kudin kasar. Wannan na zuwa ne, yayin da al'ummar kasar ke ci gaba da kokawa bisa tsadar rayuwa da ke neman jefa su cikin mummunan yanayi, musamman talakawa. A shekarar bara ne, shugaban kasar, Bola Ahmed…
  continue reading
 
Shugaban Senegal, Macky Sall, ya ce kasar za ta gudanar da sabon zabe a kan lokaci bayan da kotun mulkin kasar ta yanke hukuncin cewa dage ranar zaben da kuma tsawaita wa'adin mulkinsa baya bisa kan ka'ida. Abin tambayar shine, shin ko wannan hukuncin na nufin cewa an warware rikicin siyasar kasar da ya kunno kai? wacce irin rawa bangaren shari'a k…
  continue reading
 
Loading …

クイックリファレンスガイド